121أُولٰئِكَ مَأواهُم جَهَنَّمُ وَلا يَجِدونَ عَنها مَحيصًاAbubakar GumiWaɗannan matattararsu Jahannama ce, kuma bã sãmun makarkata daga gare ta.